Kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG) ta soki gwamnatin jihar Katsina kan tsare Dr. Bashir Kurfi. Ta bayyana cewa 'yan bindiga ya kamata a rika yaka.
Kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG) ta soki gwamnatin jihar Katsina kan tsare Dr. Bashir Kurfi. Ta bayyana cewa 'yan bindiga ya kamata a rika yaka.
Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
An ci gaba da musayar yawu da nuna yatsa a tsakanin Amurka da China, dangane da surkullen da suka mamaye yanayin da ya haddasa barkewa cutar korona a duniya.
Ganin yadda annobar Coronavirus ta ragargaza tattalin arzikin Najeriya ta fannoni da dama. Buhari ya na shirin bulluko Tiriliyoyi domin ceto tattalin arzikin ka
Darakta a ma'aikatar lafiya ta jihar Yobe, Alhaji Muazu Brahji ya rasu bayan an kwantar da shi a cibiyar killacewa ta asibitin kwararru da ke Damaturu a Yobe.
Sai dai Ministan ya ce amma fa dole ne maganin gargajiyan ya samu tantancewa tare da amincewa daga cibiyar binciken magunguna da cigabansu ta Najeriya, NIPRD.
Gwamnatin jihar Yobe ta tabbatar da cewa babu wanda ya rasa ransa a jihar sakamakon annobar Coronavirus. Ta kuma musanta ikirarin cewa Gwamna Buni ya bar jihar.
Marasa lafiya guda biyu masu dauke da cutar korona kuma su ke shan magani a jihar Oyo da guda daya a jihohin Neja da Bauchi sun tsere daga cibiyoyin killace wa.
Shugaban kasa Buhari ya yi sabon nadin mukamai a Gwamnatin Tarayya dazu nan. Marilyn Amobi za ta cigaba da rike kujerar shugabar kamfanin saida wutar lantarki.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta tabbatar da cewa bayan komawar Buratai yankin arewa maso gabas, an kashe 'yan ta'adda 343 da 'yan bindiga 153 a fadin yankin.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya umarci mazauna jihar da su yanke huldar kasuwanci ko wata ma'amala da duk wanda ba jihar yake ba a kokarin yaki da korona
Labarai
Samu kari