Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Hukumar filin jirgin jihar Gombe ta sanar da cewa za ta yi bincike bayan zargin gudanar da lamuran siaysa a filin saukar jiragen sama bayan saukar ISa Ali Pantami.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Gwamnan, wanda shi ma ‘Baba karami’ ne ya bayyana haka ne a shafinsa na dandalin sadarwar zamani ta Twitter, a ranar Litinin, 11 ga watan Mayun shekarar 2020.
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sanar da kwace dala dubu 300 daga hannun wani mutumi dan kasar China, Li Yan Pin.
Tun 2016 dai ake fama da rigimar cikin gida a Jam’iyyar PDP a jihar Ogun. Dazu majalisar NWC ta shugabanin Jam’iyyar PDP su na rigima da Yaran Buruji Kashumu.
Gwamnan ya ce ya yi cudanya da mutum na farko da ya kamu da cutar a jihar a ranar Lahadi da ta gabata yayin wani taro duk da cewa ba su gwamutsu a taron ba.
Wata rigima da ake yi tsakanin Kungiyoyin IPOB da BIM ta dawo danya. Nnmadu Kani ya zargi Ralph Uwazuruike da cin amanar fafutukar IPOB na zuwa gaban UNOP.
Hadimin Ganduje a kan harkar watsa labaru, Malam Salihu Tanko Yakasai ne ya bayyana haka a shafinsa na dandalin sadarwar zamani ta Facebook a ranar Litinin.
Malam Idris ya bayyana mamacin a matsayin dan shekara 50, wanda yace cutar ciwon siga na damunsa, kuma ya rasu ne da misalin karfe 4 na rana a ranar Lahadi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce jihohin Legas, Abuja, Ogun, Kaduna, Sokoto da Kano ne kungiyar kiwon lafiya ta duniya za ta gwada maganin cutar korona a kasa.
A jiya gwamnatin Tarayya ta Buhari ya nada mutum 13 da za su dage wajen dawo da kamfanin Ajaokuta. Boss Mustapha zai jagoranci kwamitin farfado da kamfanin.
Labarai
Samu kari