Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagoranicin gwamna Inuwa Yahaya ta sanar da janye dokar hana ayyukan ibada a jam'i da aka kakaba domin takaita yaduwar Korona.
Wani mutumin Najeriya mai suna Omo Iya Alamala, ya sanya hoto tare da farashin wani babban mangwaro da ya janyo cece-kuce a dandalin sada zumunta na Twitter.
Rundunar sojin saman Najeriya ta yi nasarar tarwatsa matattarar 'yan Boko Haram 33 a cikin shekarar 2020. Samamen da suka dinga kai wa ya dauka sa'o'i 1,700.
Annobar Coronavirus ta haifar da matsaloli bila adadin a kowanne bangaren rayuwa, musamman ma a kiwon lafiya, tsaro, harkar kudi da cinikayya, walwala, ayyuka.
Da ya ke bayar da bayani game da rasuwar Alhaja Balogun, hadimin tsohon kwamishinan, AbdulGaniy Oladippupo, ya ce an ki karbar ta a asibitoci masu zaman kansu.
An sallamo mai martaba sarkin Daura, Umar Farouk daga asibiti. An kai sarkin asibitin gwamnatin tarayya da ke garin Katsina bayan tsanantar rashin lafiyarsa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce kwaskwarimar da aka yiwa kasafin kudi na 2020 ba ta da wani muhimmanci wajen ceto tattalin arzikin kasar.
A shekarar 2019 ne hukumar DSS ta kama matashin Okolie bayan ya cigaba da amfani da wani layin waya da diyar Buhari, Hanan, ta taba amfani da shi. Duk da matash
Yarinyar, yar asalin garin Kazaure an sallameta daga cibiyar killace masu cutar Coronavirus dake garin Dutse ne tare da mahaifinta, wanda daga wajensa ta samu.
Labarai
Samu kari