Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa ma'aikatar kudi ta jihar umarnin biyan albashin watan Mayun 2020 a ranar Talata, kwanaki shida kafin ranar biyan albashin wata.
Likitocin FMC, Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke birnin Lokoja a jihar Kogi, sun fadi dalilin da ya sanya har kawo yanzu ba a samu masu cutar korona ba a jihar.
Majalisar malaman jihar Kano ta ce kamata yayi gwamnati ta yi tunani kafin yanke hukuncin dawo da gabatar da sallar Juma'a da idi a jihar saboda yuwuwar yaduwar
Rashin zirga zirgan jiragen sama yasa aka samu nakasu a kudaden shigar hukumar, don haka a ranar 19 ga watan Mayu ta sanar da ma’aikatanta halin da ake ciki.
Ministan kiwon lafiya a gwamnatin Buhari, Osagie Ehanire ya ce gwamnati na damu kwarai da yadda manyan mutane masu ilimi ne mutuwa dalilin cutar Coronavirus.
Domin assasawa da hanzarta gwajin kwayar cutar korona a jihar Kano, a jiya gwamnatin jihar ta samar da sabon dakin gwaji don kiristocin jihar Kano da ke arewaci
Direban Buhari da ya fito ya na neman gudumuwa ya fara samun taimako. Yanzu bukatar Dattijon ta biya bayan mutanen arziki sun taimaka masa da kudi da kayan biki
Sabbin alkalluma da hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya, NCDC ta fitar a daren Talata sun nuna cewa masu dauke da korona yanzu haka a kasar sun kai
Kwamishinan lafiya a jihar Zamfara, Alhaji Yahaya Kanoma, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewa mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun kamu
Labarai
Samu kari