Gobara ta tashi a wani cocin ECWA a jihar Gombe. Wutar ta babbake wani sashe na cocin. Jami'an hukumar kashe gobara sun kai wa cocin dauki amma an tafka asara.
Gobara ta tashi a wani cocin ECWA a jihar Gombe. Wutar ta babbake wani sashe na cocin. Jami'an hukumar kashe gobara sun kai wa cocin dauki amma an tafka asara.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Inname ya gwamnatin jihar Sokoto tare da hadin gwiwa da NCDC, WHO da sauran masu ruwa da tsaki suna aiki ba dare ba rana domin dakile yaduwar cutar a jihar.
Gwamnatin shugaba Buhari ta haramta wa ministocinta sallamar shugabannin cibiyoyin da ke karkashin su kai tsaye. Sabon tsarin ya dakushe karfin ikon ministoci.
Bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, 23 a watan Mayu, akwai yiwuwar sake duba lamarin.
A ranar Juma'a, mai alfarma sarkin Musulmi, ALha Abubuakar Sa'ad ya sanarwa daukacin al'ummar Musulmin Najeriya rashin ganin watar Shawwal na shekarar 1441AH.
Rundunar 'yan sandan jihar Taraba ta kashe wasu fitinannun 'yan bindiga takwas da suka dade suna gallabar yankin kuma ake ta nema tun watannin da suka gabata.
Jihar Kano da sauran jihohin yankin Arewacin Najeriya, masu saida kayayyakin na ganin watan azumi a lokacin da suke tara riba da yawa. Su kan kara kudin kayayya
Dan majalisar tarayya mai wakiltar yankin Sokoto na gabas a majalisar dattawa, Sanata Ibrahim Gobir, ya yi ikirarin cewa 'yan bindiga sun sassan jihar Sokoto.
Rundunar sojin Operation Hadarin Daji ta tarwatsa sansanin 'yan bindiga tare da nasarar halaka a kalla 135 daga cikinsu a tsakanin ranar 22 zuwa 23 na watan May
Tsohon alkalin kotun koli, Adolphus Karibi-Whyte ya rasu yana da shekaru 88. Dan alkalin, Dagogo Karibi-Whyte ne ya tabbatar da mutuwar mahaifin nasa a garin.
Labarai
Samu kari