Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Daraktan kungiyar rajin kare hakkin Musulmi (MURIC), Ishaq Akintola ya ce gwamnoni da suka bari aka yi sallar Idi a jam'i sun yi babban laifiin da ya kamata.
Saboda na san lafiyarsa kalau, sai na tambayi matarsa mene ne ya kashe shi, sai ta ce min wai haka kurum ya tashi daga bacci a firgice, ya buga kansa a jikin ka
Gwamnan jihar Kaduuna, Maqlam Nasir Ahmad El-Rufai ya kwashe ranakun Juma'a da Asabar a kan iyakar jihar Kano da Kaduna don tabbatar da dokar hana zirga-zirga.
Jami'an 'yan sanda a karamar hukumar Zaria sun damke malaman addinin Musulunci 3 a tsakanin Juma'a zuwa Lahadi sakamakon zarginsu da ake da jan sallar Idi.
Za ku ji yadda wasu Yaran Adams Oshiomhole da Godwin Obaseki su ka ja sabuwar daga ana shirin zaben gwamna a Edo, amma APC ba ta cin ma magana guda ba tukuna.
Za ku ji yadda tsige Shugaban kamfanin wuta ya hada rigima tsakanin Ministan Buhari da SGF. Sauke Shugaban TCN daga kujerarsa ya raba kan Boss da Saleh Mamman
An makon da ta gabata ne aka samu mutane masu yawa da suka kamu da cutar a kasar wadda hakan ya saka gwamnatin kasar ta saka dokar kulle a birnin Santiago.
A kalla mutum 600, wadanda suka hada da mata da kananan yara 'yan bindiga suka fatattaka a fadin jihar Katsina sannan suka samu masauki a filin kwallo da ke ATC
Bayan karbar kayan, gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarnin a jibgesu a harabar kamfanin kayan noma na jihar Kano (KASCO) wanda ke
Labarai
Samu kari