Kungiyar Izalawan Kwankwasiyya ta bayyana cewa tana tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027 kuma ba za ta zabi Abba Kabir Yusuf ba kamar yadda Izala ta ce.
Kungiyar Izalawan Kwankwasiyya ta bayyana cewa tana tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027 kuma ba za ta zabi Abba Kabir Yusuf ba kamar yadda Izala ta ce.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Sarkin kasar Saudiyya, Malik Salman Ibn AbdulAziz ya bada umurnin bude Masallacin Manzon Allah S.A.W dake birninMadina fari daga ranar Lahadi, 31 ga Mayu, 2020.
Ya fara saka hannun jari a fanin man fetur a 1863 kuma a shekarar 1880 kamfaninsa mai suna Standard Oil ce ke kula da kashi 90 cikin 100 na man fetur din Amurka
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 387 da suka fito daga jihohin Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Mai sharia Monica Bolna’an Dongban-Mensem a matsayin mukaddashiyar shugabar kotun daukaka kara ta Najeriya a ranar Juma'a
Majiyar ta bayyana cewa rikicin ya samo asali ne bayan Paul ya sa tsumagiya ya bullae dan budurwar Peter a laokacin da ya je gidansu yana neman mahaifiyarsa.
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaban kasa ya fi amincewa da mata fiye da maza a fannin kudi a kasar Najeriya.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya shirya tattaunawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan kisan gillar da 'yan bindiga ke yi wa jama'ar jihar sa.
Wasu birai sun kai wa mai aiki a dakin gwajin kwayoyin cuta hari sun tsere da samfurin wasu mutane da za a yiwa gwajin koroba kamar yadda rahotanni suka bayyana
Jam'iyyar adawa PDP ta ce, babu wani abu mai muhimmanci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsinana cikin tsawon shekaru biyar da ya shafe a kan gado na mulki.
Labarai
Samu kari