Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yadda za a murkushe annobar COVID-19 - Buhari
Yadda za a murkushe annobar COVID-19 - Buhari
daga  Abdul Rahman Rashid

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake fayyace dalilan da za su taimakawa kasashen masu tasowa cin galaba a kan mummunan tasirin da annobar korona ta haifar.