Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin

Majalisar wakilan tarayya ta aika sammaci ga shugabannin tsaro sakamakon hauhawar rashin tsaro a kasar. Hakan ya biyo bayan bukatar da Sada Soli ya mika gabanta
Dakarun sojojin Najeriya a karkashin Operation Accord sun kashe 'yan bindiga da dama a yankunan arewa maso yamma da arewa ta tsakiya bayan sun bude masu wuta.
"Yanzu karfinsu ya kusa karewa shi yasa suka koma mai hari a wuraren da suke zaton cin galaba amma duk da haka dakarun mu na Lafiya Dole suna fattatakarsu."
Wasu 'yan shida iyalan Harris da ke birnin Birmingham na kasar Birtaniya, sun kammala karatunsu na Sakatandire a Makarantar Center Point High da ke Amurka.
Masarautar Zazzau ta koka kan tashin gwauron zabo da adadin masu cutar Coronavirus ke yi a cibiyar kulawar da ke asibitin koyarwan jami'ar ABU, dake Shika.
Batun sakin gagararrun ma su garkuwa da muanen ya haddasa barkewar cece - kuce saboda sune aka kama da zargin sace mahaddacin Qur'ani, Ahmed Sulaiman. An sace M
Har wa yau, sashi na 29 ya bayyana cewa bai halasta a ci zarafi ko keta hakkin wanda aka tafi kama wa ba domin yana da daraja da kima a matsayinsa na dan adam.
Hukumar yan sandan Najeriya ta kama wani madugun dan kungiyar asiri mai suna Adewale Adeoye bisa zarginsa da kashe rayuka, ya ce mutum uku kawai ya taba kashewa
Babban jami'i a kwamitin fadar shugaban kasa mai yaki da annobar korona, Sani Aliyu, shi ne ya ambato hakan cikin wata sanarwa da ya gabatar a ranar Talata.
Labarai
Samu kari