Shugabannin kwamitin shura na Darikar Tijjaniyya a jihar Kano ya nuna goyon baya ga gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya yi tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Shugabannin kwamitin shura na Darikar Tijjaniyya a jihar Kano ya nuna goyon baya ga gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya yi tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Lamarin ya faru ne lokacin da suke taron jami'an gwamnati a manhajar Zoom, matakin da gwamnatin kasar Mexico ta dauka don dakile yaduwar annobar korona a kasar.
Majiyar jaridar ta sanar da ita wasu daga cikin mambobin jam'iyyar APC a majalisar dokokin jihar Ondo za su koma jam'iyyar PDP tare da mataimakin gwamnan. Dan
Tubabben hakimin Gabasawa tun zamanin mulkin Marigayi Ado Bayero, Dan'agundi, ya ce zai ci gaba da addu'a ga Allah da ya bi masa hakki don zaluntarsa da aka yi.
Hakimin kauyen Bagoni da limamin garin duk sun mutu sakamakon hari tsakar dare da 'yan tawaye suka kai musu a jihar Taraba. Wasu mutum uku sun rasu a harin.
Jadegoke Adebonajo Badejo babban lauyan Najeriya ne wanda ya yanke jiki ya fadi a yayin da yake fita daga gidansa a ranar Juma'a, 5 ga watan Yuni don zuwa aiki.
Idan nayi wa'adi daya, walahi talahi, walahi talahi, zan tafi Amurka ko Saudiyya inyi rayuwata hankali kwance. Na san EFCC ba za ta neme ni ba don banyi sata ba
JaridarLegit.ng Hausa tana mai kawo muku jerin jihohin Arewa uku da suka alanta sallamar dukkan masu fama da cutar a jihar kuma babu sauran mai citar a jihohin.
Mutane talatin (30) da suka kamu da cutar nan mai toshe numfashi watau COVID-19 a birnin tarayya Abuja sun samu sauki kuma an sallamesu, The Cable ta gano.
A cikin sanarwar da ya fitar a ranar Jumaa, Mai magana da yawun rundunar, Mohammed Jalige ya ce an kama direba da fasinjojin motar kuma suna tsare a hannu.
Labarai
Samu kari