Da dumi-dumi: Sabbin yan Najeriya 460 sun kamu da cutar Korona

Da dumi-dumi: Sabbin yan Najeriya 460 sun kamu da cutar Korona

Hukumar Yaki da Yaduwar Cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 460 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11.40 na daren ranar Laraba 8 ga Yulin shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 460 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;

Lagos-150

Rivers-49

Oyo-43

Delta-38

FCT-26

Anambra-20

Kano-20

Plateau-18

Edo-14

Bayelsa-13

Enugu-13

Osun-12

Kwara-10

Borno-8

Ogun-7

Kaduna-6

Imo-4

Bauchi-3

Gombe-3

Niger-2

Adamawa-1

30,249 ne jimmilan wadanda suka kamu

12,373 aka sallama kawo yanzu

684 sun mutu

KU KARANTA: Mumunan harin kwantan bauna: Yan Boko Haram sun kashe Sojoji 20

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel