Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kebbi: 'Yan bindiga sun kashe hakimi
Breaking
Kebbi: 'Yan bindiga sun kashe hakimi
daga  Mudathir Ishaq

'Yan bindiga sun kashe hakimin gari Bajida da ke karamar hukumar Fakai ta jihar Kebbi, Alhaji Musa Muhammad Bahago jaridar Daily Trust ta ruwaito daga Kebbi.