Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Antoni janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bai wa mawallafan Sahara Reporters kwanaki 7 tak da su janye wallafarsu mai cike da karya.
Kungiyar NAPPS ta makarantu masu zaman kansu a fadin tarayyar Najeriya, ta magantu gami da magiya a kan matsayarsu ta buɗe makarantu domin komawa bakin aiki.
Kakakin rundunar 'yan sandar ya sake bayyana cewa gungun wasu 'yan bindiga sun sace babban limamin masallacin ofishin rundunar 'yan sanda, Mustapha Badamasi, ja
Wasan fallasar Ministan Neja-Delta da kuma shugabar NDDC ya ki karewa inda ake cigaba da tonon silili tsakanin Ministan Neja-Delta da tsohuwar Shugabar NDDC.
A yanzu akwai jiga-jigan jam'iyyar APC 9 da ke hankoron maye gurbin Ajayi a yayin da ake ci gaba da fafutikar tsige shi daga kujerar mataimakin gwamnan jihar.
Wasu manyan jam’iyya sun fara yunkurin saida APC a kasar Inyamurai saboda zaben 2023. Wannan ya sa jiga-jigan APC su ka fara tallata Jam’iyya a Yankin Ibo.
Sarkin Kano, Aminu Bayero ya nemi amincewar gwamnatin jihar a kan ya sake nada Aminu Babba Dan Agundi a matsayin Sarkin Dawaki Maituta kuma hakimin Gabasawa.
Rasha ta zama kasa ta farko da ta kammala gwajin rigakafin cutar Covid-19, bayan da Jami’ar Sechenov ta ce ta kammala nazari da bincike a kan allurar rigakafin.
Mun samu labari cewa ‘Yan gani kashe-nin Jagororin APC a Kudancin Najeriya su na neman ba hammata iska. Magoya bayan Amaechi da Abe sun barke da mummunan rikici
Labarai
Samu kari