Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Tubabbiyar karuwa, Purity Wanjiru mai shekaru 25 a garin Nairobi a kasar Kenya ta bayyana abubuwan da ta fuskanta yayin da take titi, The Nation ta ruwaito.
Wata irin soyayya mai rikitarwa ta ratsa wasu iyalai a kasar Rasha. Tsohuwa mai shekaru 75 ce ake zargi da kwace saurayin diyarta bayan diyar ya ci amanarsa.
A jiya mu ka ji Alkalin Kotu ya hana Gwamnatin Tarayya rike gidajen Bukola Saraki. An yi fatali da rokon hukumar EFCC na rike gidajen tsohon Shugaban Majalisa.
Mista Ibrahim Magu ya wanke Mataimakin shugaban kasa Osinbajo, Falana daga zargi jim kadan bayan ya fito. A jiya ya warware zare da abawar zargin da ke kansa.
Tsohuwar shugabar NDDC da aka tsige za ta cirewa Ministan Neja-Deltan Najeriya zani a kasuwa. Joy Nunieh ta yi alkawarin fallasa badakalar da aka yi a NDDC.
Sai dai, da yawan jama'a basu ga wani azancin Daddapalliah na barin wannan uban gashi haka ba a shekarunsa, saboda alamu sun nuna cewa wahalar da shi kawai gash
Bayan rikice-rikice da ya auku tsakanin mutanen da Buhari ya nada da mambobin majalisar dokokin tarayya, shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, da Kakin.
Gwamna Bello shi ne zai jagoranci kwamitin mutum a yayin zaben fidda gwanin takarar gwamnan Ondo na jam'iyyar APC da za a gudanar a ranar Litinin, 20 ga Yuli.
Aisha Mohammad shugabar hukumar NYSC ta jihar Kano ita ce ta bada wannan sanarwa a yayin bikin yaye rukuni na biyu na masu hidimar kasar da suka kammala a bana.
Labarai
Samu kari