Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kungiyar Miyetti Allah reshen jihar Nasarawa, Alhaji Muhammad Hussaini, shi ne ya tabbatar da hakan yayin zantawa da manema labarai a ranar Talata.
Hedkwatar tsari ta ce dakarun sojin saman Rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza sansanin 'yan bindiga a samamen da ta kai ta jiragen yaki a dajin Kagara.
Da alamu dai rikicin Mali zai sa Muhammadu Buhari da Shugabannin Afrika su kai ziyarar musamman. Goodluck Jonathan ya ce akwai yiwuwar Buhai ya bar Najeriya.
Yan sanda a kasar Italy sun damke wasu yan Najeriya 15 da ke kungiyar asiri wadanda suka kware wurin safarar miyagun kwayoyi, tilastawa mata karuwanci da rikici
A ranar Talata ne karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, ya kai wa Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ziyara har fadarsa da ke birnin Dabo.
Gwamnan da ke kan karagar mulki a jihar Ondo Rotimi Akeredolu, ya sake lashe tikitin takarar gwamnan jihar a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Tsohon kwamishinan ayyuka da ababen more rayuwa na jihar Kano, Injiniya Muazu Magaji Dansarauniya, ya ce har yanzu yana nan yana goyon bayan Gwamna Ganduje.
Bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 da kuma babban birnin kasar na Tarayya wato Abuja.
Gwamnan jihar AbdulRahman AbdulRazaq ya jajantawa hukumar gudanarwar NTA kan gobarar da ta tashi a ofishinta na Ilorin, inda dakuna 3 da dakin taro suka kone
Labarai
Samu kari