Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Iran cewa Amurka za ta iya sake ɗaukar matakin soja idan Tehran ta ci gaba da abin da ya kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Majalisar wakilai ta ce za ta fara bincikar hukumar kula da ci gaban yankin arewa maso gabas (NEDC) a kan zargin waddaka da kudi har N100 biliyan cikin shekara.
Ibrahim Magu ya gurfana gaban kwamitin bincike na fadar shugaban kasa, sai dai an hana Magu da lauyansa Shittu gabatar da kundin kariya mai dauke da shafuka 34
Rahotanni sun bayyana cewa Mrs Monde ta rike mukamin kwamishiniyar watsa labarai ta jihar a shekarar 2011 karkashin mulkin tsohon gwamnan jihar Tanko Al-Makura.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya mince da yin sallar idin babbar sallah a fadin jihar Kaduna. Ya ce a tabbatar da yin sallar a filin Allah.
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa, shugaban hukumar NAHCON na kasa, Zikrullahi Hassan, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai a Abuja.
A cewarsa FG, cibiyar bincike da bukasa magunguna ta Nigeria (NIPRD) ta gudanar da bincike kan maganin Madagascar, ta gano magani daya yake yi da Tazargade.
Ministan ya bayyana cewa kaddamar da sabbin aiyukan yana daga cikin manufofin gwamnatin shugaba Buhari na fadada hanyoyin shigowar kudi, tabbatar da tsaro, da k
Kungiyar AYPS, a cikin wata sanarwa ta ce babu wanda ya isa ya hana Tinubu zama shugaban kasa idan har haka Allah ya nufa. Haka zalika ta kalubalanci Ngige da y
Shugaban majalisar dattawan Sanata Ahmad Lawan, shine ya sanar da hakan bayan wani zaman shugabannin majalisar da aka gudanar a Abuja, babban birnin Najeriya.
Labarai
Samu kari