Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 591 yau, saura kira a kai 40,000

Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 591 yau, saura kira a kai 40,000

Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 591 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:34 na daren ranar Juma'a 24 ga Yulin shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 591 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Oyo-191

Lagos-168

FCT-61

Ondo-29

Osun-26

Ebonyi-24

Edo-23

Ogun-14

Rivers-13

Akwa Ibom-12

Kaduna-10

Katsina-6

Borno-4

Ekiti-3

Delta-3

Imo-3

Niger-1

Kawo yanzu:

Adadin wadanda suka kamu - 39,539

Adadin wadanda suka warke - 16,559

Adadin wadanda suka mutu - 845

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel