Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin Birtaniya ta shawarci yan kasarta dake zaune a Najeriya su kiyayi zuwa wasu jihohi yankunan Arewa maso gabas, Arewa maso yamma da Kudu maso kudanci.
Mutane 33, yawanci yara mata dayara sun rasa rayukansu yayinda yan bindiga dadi suka sake kai hari kauyukan Atyap dake karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Shugaba Buhari ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da kawo tsare tsare da zasu kawo karshen cin hanci da rashawa a kasar. Ya ce ba za a duba girma ko karantar mutum
Ta bayyana cewa, DPO tare da wasu 'yan sanda guda shida cikin mota kirar Hilux ne suka kawo mata gawar yaron. Ana zargin yaron da aikata laifin sace sace da fas
A cewar Clark, cakuda mutanen da basu tsinana komai a ci gaban kasarsu da muhimman mutane irin Awolowo da Jonathan raini ne, kuma abun ayi tur. Haka zalika
Akwai tsohon tarihi a kan sunan kowacce jiha a kasar Najeriya. Daga sunayen rafuka zuwa na sadaukai, ga yadda sunayen dukkan jihohin kasar nan suka samo asali.
Hukumar NDDC ta yi bindiga da fiye da Naira Biliyan 2 cikin watanni 8. Wannan ya jawo Gwamnan CBN da AGF su ke rikici da wasu ma’aikatar gwamnatin tarayya.
Kamar yadda bidiyon ya nuna, mutumin na mika bukatar ne ta hanyar mika mata zobe yayin da dukkansu ke tsaye amma sai budurwar ta ki karba sai ya durkusa kasa.
Jami'an 'yan sanda a jihar Ogun sun damke dagacin kauye, Rasheed Sholabi, a kan zarginsa da ake da lalata diyar cikinsa mai shekaru 15, jaridar The Nation tace.
Labarai
Samu kari