Iyalan Malam Nasir El-Rufa'i sun ce hukumar ICPC ta hana mahaifinsu ganin likita duk da bukatar hakan tare da hana matatar shi mika masa abincin dare.
Iyalan Malam Nasir El-Rufa'i sun ce hukumar ICPC ta hana mahaifinsu ganin likita duk da bukatar hakan tare da hana matatar shi mika masa abincin dare.
Ministan harkokin ma'adanai na Najeriya, Dele Alake ya bayyana cewa an kama daruruwan yan kasashen waje bisa zargin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba.
Watan Yulin 2020 zai ci gaba da kasancewa sananne a zukatan wasu daga cikin iyalai da 'yan uwan akalla mashahuran mutane 13 da mai yankan kauna ta yiwa lullubi.
Okotete wacce mamba ce a kwamitin riko na jam’iyyar APC, ta bayyana hakan a ranar Juma’a yayin da ta jagoranci tawagar da ta kai wa 'yan gudun hijira tallafi.
Rahotanni sun bayyana cewa sakamakon ruwan da aka yi a yammacin ranar, ya sa matan suka yi haramar yin kitson Sallar. Matar da ke da shagon kitson, ta shigar da
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta tsinci dami a akala yayinda tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Cif Barnabas Gemade ya dawo cikinta.
Ede Ayuba, kwamishinan 'yan sanda na jihar, shi ne ya ba da tabbacin wannan rahoton yayin zantawa da manema labarai kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito.
Ayayinda zaben gwamnan jihar Edo ke sake gabatowa, Godwin Obaseki ya hadu da babban cikas inda 'yan uwansa su biyu suka koma bayan abokin adawarsa, Ize-Iyamu.
An gudanar da binciken ne tare da haɗin gwiwar Jami'ar Essex da Jami'ar Cambridge, kuma an wallafa shi a mujallar kimiyya ta Aging a ranar 14 ga Yunin 2019.
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Umar Elkanemi, ya koka a kan yadda lamarin tsaro ya kara tabarbarewa a jihar bayan harin da aka kai wa motocin Gwamna Zulum.
Kakakin hukumar kwana-kwana na jihar Kano, Mista Sa'idu Muhammad, shi ne ya bayar da tabbaci kan wannan mummunan tsautsayi da ya auku a unguwar Kurnar Asabe.
Labarai
Samu kari