Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Yanzu nan ne mu ka samu wani labari maras dadin ji cewa mai girma mataimakin gwamnan jihar Kwara, Mista Kayode Alabi, ya na dauke da kwayar cutar COVID-19.
Muhammadu Bello, hadimi na musamman ga gwamnan kan harkokin sadarwa da hulda da al'umma, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.
Alhaji Muhammad Sanusi Kiru, kwamishinan ilimi na jihar Kano, shi ne ya sanar da hakan yayin zantawa da manema labarai a ranar Litinin, 3 ga watan Agustan 2020.
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da majalisar tsaron tarayya tare da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo, a fadar shugaban kasa dake Aso villa.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar, SP Abdul Jinjiri, shi ne ya sanar da hakan a ranar Talata yayin hira da kamfanin dillancin labarai na kasa a birnin Dutse.
Bayan hauhawan matsalar rashin tsaro da ya addabi kasar musamman yankin arewacin kasar, shugaban kasa Buhari, Osinbajo da shugabannnin tsaro sun shiga labule.
Yayinda zaben jihar Edo ke kara gabatowa, Gwamna Godwin Obaseki na jihar ya sha alwashin nuna tashin hankali ga duk dan adawan da ya yi kokarin tayar da rikici.
Sun cimma matsayar hakan ne cikin wata wasikar jaje da suka aikewa gwamna Zulum mai dauke da sa hannun shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi.
Wani jirgin Majalisar Ɗinkin Duniya, UN, ya kwace wa matuƙin jirgin yayin da ya ke sauka a filin tashi da saukar jirage ta Gao da ke Mali a ranar Litinin 3 Aug
Labarai
Samu kari