Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Daya daga cikin shugabannin Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka fi sani da IBB, ya yi shagalin bikin babbar sallarsa tare da iyalansu makusantansa.
Jami’in hulda da al’umma na hukumar ’yan sandan, Bala Elkana, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Mutane 44,433 ke dauke da cutar a halin yanzu, yayin da aka sallami mutane 31,851 daga asibiti bayan warkewarsu daga cutar, sai kuma mutane 910 suka mutu sakama
Biyo bayan karuwar farashin danyen mai, 'yan kasuwa na ci gaba da matsin lamva kan a kara kudin man fetur zuwa N150 akan kowacce lita daga watan Agusta. Hukumar
Hanyar ta kawo sauki wajen hada garin Yenagoa da babban garin Nembe a karon farko, kuma ta rage tsawon tafiya zuwa Yenagoa daga awa 3 zuwa daya da rabi. Tuni d
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umurnin yin garambawul a dukkanin bangarorin tsaro na kasar. Mai bashi shawara kan tsaro na kasa Babagana Monguno ya
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce gwamnatin jihar ta kashe N16 billion kan maganace matsalar tsaro cikin shekaru biyar da suka gabata, NAN ta ruwaito.
Bayan dalibai sun gaji da zaman dirshan a gida, a karshe hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire WAEC, ta fidda jadawalin jarrabawar shekarar 2020.
Allah ya yi wa daya daga cikin manyan Alkalan babbar kotun tarayya da ke Abuja, Mai shari'a Jude Okeke, bayan ya yi dan gajeren rashin lafiya a asibitin kasa.
Labarai
Samu kari