'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.

A daidai lokacin da ake shirye-shirye don zaben gwamnan jihar Edo wasu mambobin jam'iyyar PDP sun bukaci hukumar yaki da rashawa da ta binciki dan takararsu.
Wasu ofishohi a hedkwatar al'ummar tattalin arzikin arzikin kasashen Afrika ta yamma watau ECOWAS dake Abuja sun ci bal-bal yayinda gobara ta balle ranar Talata
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta kasa da kasa (IFAB) ta ce ya ragewa alkalin wasan ya tantance ko anyi tarin don cin zarafi ko kuma ba da gan gan aka
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce PDP ba za ta biyewa maganar yankin da ‘Dan takarar Shugaban kasa zai fito ba, ya ce wannan aikin APC mai mulki ne.
Kwamishinan Ilimi na jihar, Ibrahim Abdullahi ne ya sanar da hakan yayin da ta ke dangana da manema labarai a ranar Talata kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito
Abubakar Rasheed, shi ne ya sanar da hakan a wani taro na manema labarai dangane da gudunmuwar da jami’o’in kasar ke bayar wa wajen yaki da annobar korona.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya roki manoma da su ci gaba da kara kaimi wajen yin noma domin taimakawa kasar wajen farfado da tattalin arzikinta. Ya c
Adams Oshiomhole ya yi magana game da tsige shi daga Shugaban APC. Ya ce wasu manya da ya taka su ka yi sanadiyyar tsige shi daga Shugaban Jam’iyya na kasa.
Shugaban kasa Muhammadu ya ce 'yan Najeriya sun sare a kan fannin tsaron kasar nan, mai bada shawara a kan tsaron kasa, Babagana Monguno ya sanar da hakan.
Labarai
Samu kari