Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Wata kotu a Abuja ta yankewa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman hukuncin daurin shekaru 75 bayan samunsa da laifin satar kusan N33.8bn na kudaden gwamnati.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana cewa ruwan zama na kawo cikas ga sojoji da ke yaki da yan bindiga a jihohin Arewa ta Yamma da Tsakiya..
A yanzu haka mun samu labarin cewa fusatattun matasa na gudanar da zanga-zanga a karamar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina saboda hauhawan rashin tsaro.
Babbar jam'iyyar adawar kasar ta Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi gwamnatin APC da tura jami'an tsaro zuwa majalisar dokokin Edo saboda shaharar Obaseki.
Yayinda ake gab da shiga watan zaben gwamna a jihar Edo, iyalan Obaseki wato makusantan Gwamna Godwin Obaseki sun karyata goyon bayan Ize-Iyamu na am'iyyar APC.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar ya bukaci shugabanni da s dunga jin shawara cewa daukar shawarwari kan sa a gyara kura-kurai a koda yaushe.
Tsohon Sanatan Legas ta gabas ya samu mukami a hukumar gidaje, FHA. Gwamnatin Legas ta tabbatar da wannan mukami da aka ba Sanata Ashafa Gbenga mai shekaru 65.
Kwamitin Salami na fadar shugaban kasa da ke gudanar da bincike a kan Ibrahim Magu, ya ki amsa bukatar dakataccen shugaban na EFCC na nadar zaman da za su yi.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta kama wasu 'yan ta'adda 45 a sassa daban-daban na jihar a kan laifuka daban-daban da suka hada da fashi da makami da sata.
Sarkin Shinkafi, Muhammad Makwashe Isa, ya amince da murabus na mambobin majalisarsa 5 wadanda suka ajiye rawani akan sarautar da aka bai wa Femi Fani-Kayode.
Labarai
Samu kari