A labarin nan, za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya na ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben fitar da gwami domin neman takarar mulkin Gombe a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya na ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben fitar da gwami domin neman takarar mulkin Gombe a 2027.
Kamar yadda bidiyon ya nuna, mutumin na mika bukatar ne ta hanyar mika mata zobe yayin da dukkansu ke tsaye amma sai budurwar ta ki karba sai ya durkusa kasa.
Jami'an 'yan sanda a jihar Ogun sun damke dagacin kauye, Rasheed Sholabi, a kan zarginsa da ake da lalata diyar cikinsa mai shekaru 15, jaridar The Nation tace.
Amma da ɗaya daga cikin tsohuwar matarsa ta gasgasta zargin da ƴarsa ta yi, ya yanke jiki ya faɗi sumamme kuma aka garzaya da shi asibiti inda ya farfaɗo a can.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 354 a fadin Najeriya a ranar Alhamis.
Tubabben tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, a ranar Alhamis ya bar Najeriya Najeriya don zuwa Kaolack, Senegal inda zai hallarci jana'izar Sheikh Tijjani.
An yi addu'ar sadakar cika kwanaki arbThe 4a'in da rasuwar tsohon gwamnan jihar Oyo kuma sirikin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a garin Ibadan.
Hedkwatan tsaron Najeriya ta ce labarin cewa yan kungiyar Al-Qa'ida sun fara shiga yankin yammacin nahiyar Afrika ba sabon abu bane, John Enenche ya laburta.
Kotun Kaduna za ta saurari shari'ar da lauyan shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya shigar, inda ya nemi a kori shari'arsa da gwamnati ta shigar.
A yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya, an gano cewa akwai mayakan Boko Haram 400 a jihohin Zamfara da Neja a watan Yulin 2020, jaridar HumAngle ta sana.
Labarai
Samu kari