A labarin nan, za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya na ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben fitar da gwami domin neman takarar mulkin Gombe a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya na ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben fitar da gwami domin neman takarar mulkin Gombe a 2027.
Bankin Duniya ya amince da taimakawa Najeriya da kudi $114.28m domin kiyaye, gano da kawar da barazanar cutar Korona musamman a jihohin Najeriya 36 da FCT.
Tsohon gwamnan na jihar ya nuna rashin jin dadin sa game da sake ɓarkewar rikici a yankin cikin sanarwar da kakakinsa Mukhtar Zubairu ya fitar ranar Juma'a.
Gargadin shugaban kasar ya zo ne ranar Laraba bayan karbar rahoto daga fadar shugaban kasa mai yaki da cutar korona wanda ke karkashin jagorancin Boss Mustapha.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya yi watsi da bukatar a sallami shugabannin tsaro, ya bayar da shawarar cewa a yi musu karin kudi domin tsaurara tsaron.
Kakakin rundunar 'yan sanda na jihar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, shi ne ya sanar da hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan Rediyon Freedom da ke Kano.
Sanarwar ta fito ne daga bakin mai ba Gwamna Bello Matawalle shawarwari na musamman kan harkokin jin kai, kula da bala’o’i da ci gaban al’umma, Fa’ika Ahmad.
Majalisar da ke sa ido ka al’amura a jami’ar kimiya da fasaha ta jihar Kano da ke Wudil, ta amince da yi wa malamanta 17 karin girma zuwa matsayin furofesa.
Wata kotu da ke zamanta a Mapo a garin Ibadan a ranar Juma'a ta datse igiyar auren Abidemi Dada da Opeyemi saboda ƙauracewa shimfidarsa da rashin mutunta shi.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 443 daga jihohin Najeriya guda 19.
Labarai
Samu kari