A labarin nan, za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya na ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben fitar da gwami domin neman takarar mulkin Gombe a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya na ya tabbatar da cewa za a gudanar da zaben fitar da gwami domin neman takarar mulkin Gombe a 2027.
Kungiyar masu dakon mai da iskar gas, NUPENG, ta umurci mambobinta su dena aiki a Legas daga ranar Litinin kamar yadda umurni daga shugabannin kungiyar ya zo.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar na kasa, Abubukar Malami, ya baiwa Sifeto Janar na hukumar yan sanda ya samar da kariya da tsaro wa yan majalisar dokokin Edo
Jami'an ƴan sanda na musamman na tawagar Safer Highways a jihar Delta sun kama wani Manjo ɗin Soja na bogi, Fabian Ojuma, wanda ake ce yana safarar ganyen wiwi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira da jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Edo su kiyayi irin abinda ya faru a jihar Rivers, Bayelsa da Zamfara.
Mambobin Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, reshen mata a ranar Juma'a sunyi zanga-zangar nuna goyon baya ga Kakakin Majalisar, Frank Okiye da aka tsige.
Kungiyar gwamnonin Arewa, NGF, a ranar Alhamis ta yi tir da harin da aka kai a Kudancin Kaduna a baya bayan nan inda aka kashe kimanin mutum 22 a ranar Laraba.
Hon Kingsley Chinda ya na tuhumar Rt Hon Femi Gbajabiamila da jawowa Majalisa bacin suna. Ya ce Gbajabiamilla ya na nema ya rufe barnar da wasu su ka yi a NDDC.
Jihar Borno ta dade tana fuskantar matsalolin tsaro, inda aka kashe mutane da dama, ya yin da dubunnai suka rasa muhallansu na gado. Daga cikin wadanda aka cafk
Gwamnatin Birtaniya ta shawarci yan kasarta dake zaune a Najeriya su kiyayi zuwa wasu jihohi yankunan Arewa maso gabas, Arewa maso yamma da Kudu maso kudanci.
Labarai
Samu kari