Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Jam’iyyar NDC ta ware tikitin takarar shugaban kasa na zaben 2027 ga yankin kudu, yayin da ta ayyana cewa yankin arewa zai samu damar takara a 2031.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi huduba da sallar Juma'a a jami'ar jihar Nasarawa a masallacin da tsohon gwamna Ahmad Adamu Muazu ya ginawa mahaifiyarsa.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce hakan yana cikin shirye-shiryen da gwamnatin jihar ke yi kan komawar dalibai ‘yan ajin karshe makarantun da za su zana jarrabawa.
Sakamakon gwajin cutar coronavirus da aka yi wa tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya fito, kuma ya nuna bai harbu da cutar numfashin ba.
Kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun yi kira ga gwamnatin da ta tura 'yan sanda don yakar Boko Haram a yankin. Kungiyar ta sanar da hakan ne wata takarda.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya zargi wasu manyan masu fada a ji a jihar Edo da aiko wasu mutane jihar domin su halaka shi da wasu sanannu.
Buhari ya yi wannan yabo a ranar Asabar yayin da ya halarci daurin auren ‘yar Sarkin Musulmi, Zainab Fodio da aka gudanar a fadar Sarkin da ke birnin Shehu.
Dan takarar jam'iyyar APC, Isma'il Danbaba, ya yi nasarar lashe zaben maye gurbi na mazabar Nasarawa ta tsakiya a majalisar jihar sakamakon kuri'un da yafi.
Gwamnan ya ce bayan tuntuba da neman jin ta bakin wasu daga cikin makusantansa na jiki da kuma jam’iyyar PDP reshen jihar, ya yanke shawarar yin watsi da tayin.
Matsalar rashin tsaro na ci gaba da hauhawa a sassan kasar, masu garkuwa da mutane sun sace shugaban karamar hukumar Warri ta arewa, Okorodudu a jihar Delta.
Ana kallon nahiyar Afrika a matsayin nahiyar da ta fi kowacce talauci a duniya. Amma kuma, wadannan kyawawa birane a Afrika za su iya gogayya da wasu birane.
Labarai
Samu kari