Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi huduba da sallar Juma'a a jami'ar jihar Nasarawa a masallacin da tsohon gwamna Ahmad Adamu Muazu ya ginawa mahaifiyarsa.
Bayan kammala taronsa da shugabannin hukumomin tsaro, Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata 11 ga watan Agusta ya nada Adamu Adaji a matsayin shugaban NBC.
Jami'an tsaron asirin dake tsaron fadar shugaban kasan Amurka, White House, sun dauke shugaban kasar, Donald Trump, daga dakin taro sakamakon harbe-harben.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kwatanta mayakan Boko Haram da ke yankin arewa maso gabashin kasar a matsayin mayunwata da ke neman abinci da za su ci.
Wani mutum dan asalin kasar Kamaru ya janyo cece-kuce kafafen sada zumuntar zamani a kan auren da yayi. Ya aure zuka-zukan mata har biyu a rana da lokaci daya.
Mun ji labarin wata Matar aure ta ce ta rabu da Mijinta ne saboda ta dauka ma’aikacin filin jirgi ne. Yanzu auren ya lalace bayan shekara 10 a kasar Kenya.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya sha alwashin mayar da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zuwa gidan fursuna a kan manyan laifuka da ake zargi.
Hukumar DSS ta kama wani Mohammed Prince Momoh, 42, kan zarginsa da yin damfara da sunan wa shugaban ma'aikatan fadar Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari a Abuja.
Rikicin majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatad da mambobinta uku daga shiga majalisar har na tsawon watanni tara kan laifin kawo hargitsi majalisar watanni.
Gwamna Matawalle ya sanar da hakan ne ta bakin hadiminsa na musamman kan harkokin sadarwa, Alhaji Zailani Bappa kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
Labarai
Samu kari