Da duminsa: An samu karin yan Najeriya 453 da suka kamu da Coronavirus
Hukumar takaita yacuwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 453 a fadin Najeriya yau.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:30 na daren ranar Laraba 12 ga Agusta, 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta a shafinta na Twitter, ta bayyana yadda wadanda suka kamu a jihohin Najeriya kamar haka:
Lagos-113
FCT-72
Plateau-59
Enugu-55
Kaduna-38
Ondo-32
Osun-26
Ebonyi-20
Ogun-9
Delta-8
Borno-7
Akwa Ibom-6
Oyo-5
Bauchi-1
Kano-1
Ekiti-1
Jimilla kamuwa - 47, 743
Jimillan waraka - 33,943
Jimillan wafati - 956
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng