Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
Hukumar tsaron farin kaya watau DSS, ta saki Dr Obadiah Mailafiya bayan sa'o'i bakwai ana yi masa tambayoyi. Vanguard ta ruwaito cewa uwargidar Mailafiya, Marga
Wata kotun Musulunci da ke zama a jihar Kano ta yanke wa wani tsoho hukuncin kisa ta hanyar jifa sakamakon laifin yi wa karamar yarinya fyade da aka kama shi.
Harin da jiragen rundunar sojin Najeriya ta Operation Lafiya Dole suka kai ya tarwatsa rumbun 'yan ta'addan Boko Haram dake Yamud a yankin Gulumba Gana Kumshe.
Kungiyar Tijjaniiyya ta barranta kanta da Yahaya Shariff Aminu, matashin jihar Kano da aka yanke wa hukuncin kisa a Kano bayan kama shi da laifin batanci da.
Gwamna Babagana Zulum ya mayara da mutum 560 da suka bar yankin Auno ta karamar hukumar Konduga ta jihar bayan watanni shida da suka bar garin 'yan Boko Haram.
Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar, ya bayyana cewa babu shirin walwala da jin dadin mutanen da yafi na gwamnatin shugaba Buhari a duniya.
Lauyan tsohon shugaban EFCC Mr. Ibrahim Magu ya sake rubutawa kwamitin Shugaban kasa wasika. Lauyan na Magu ya rubuta takarda, ya zayyana yadda ake saba doka.
Ministan sadarwa da tattalinn arzikin zamani, Dr. Isa Pantami, ya bude sabbin ayyuka guda goma sha daya, wanda kashi na biyu na ayyukan da aka kammala na tattal
Kazalika, sanarwar ta kara da cewa rundunar soji ta tabbatar da hakan, sannan ta gano cewa mayakan kungiyar Boko Haram kan tattaru a cibiyar domin tsara yadda
Labarai
Samu kari