Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Gamayyar kasashen nahiyar Afrika AU, ta yi Allah-wadai da damke shugaban kasan Mali, Ibrahim Keita da Firam Mininsta Boubou Cisse, da sojojin kasar sukayi.
Kungiyar ASUU ta sanarwa gwamnatin tarayya cewa ta zabi amfani da tsarin UTAS wajen biyan albashi. ASUU ta zabi tsarin UTAS ne domin ya zama kishiyar tsarin da
Koeman, kociyan kungiyar kwallon kafa ta kasar Netherlands tun shekarar 2018, zai maye gurbin Quieque Setien, tsohon kociyan da aka kora bayan kungiyar Bayern
Gwamnatin Najeriya za ta kashe kudade har naira tiriliyan 12.658 a matsayin kasafin kudin shekarar 2021 kamar yadda ministar kudi , Zainab Ahmed ta bayyana.
Wata babbar kotun Shari'ar Musulinco dake zamanta a jihar Kano ta yankewa wani yaro dan shekara 13 da haihuwa, Umar Farouq, hukuncin shekaru 10 a gidan yari.
Sojoji a kasar Mali a yau Talata sun damke shugaban kasa, Ibrahim Boubacar Keita, da firam Ministansa, Boubou Cisse, daya daga cikin shugabannin Sojin ya fadi.
Wata malamar makaranta mai suna Idowu Oluokun a ranar Talata ta sanar da wata kotun gargajiya da ke Mapo a Ibadan da ta tsinke igiyar aurenta mai shekaru 16.
Adeyemo ya yi nuni da cewa a addinin Kiristanci, cin mutunci ne furta kalaman batanci ga ruhi mai tsarki, zunubin da ba za a taba yafewa ba. Idan ba a manta ba
Dan takarar gwamnan jihar Ondo a karkashin jam'iyyar PDP, Eyitayo Jegede ya zabi Hon. Ikengboju Gboluga a matsayin abokin takararsa. Mr. Jegede ya sanar a haka
Labarai
Samu kari