Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Jami'an runduna ta musamman ta sifeta janar na 'yan sandan Najeriya sun tsinkayi otal na Stonehedge da ke Abuja inda suka fatattaki jama'a tare da rufe shi.
Akalla dalibai 24,545 ne suka fara rubuta jarabawar fita daga sakandare (WAEC) a jihar Kano, ranar Litinin 17 ga watan Agusta, da bin kaidojin takaita korona.
Wadanda suka yi garkuwa da dagajin kauyen Mashio a karamar hukumar Fune ta jihar Yobe, Isa Mashio sun sako shi kamar yadda yan sanda suka bayyana a ranar Talata
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta halaka wasu mutum uku da take zargin 'yan bindiga ne kuma ta ragargaza sansaninsu 12 da ke kauyen Yobe Baranda da ke Batsari.
Wata mata ta ja hankalin jama'a a kafar sada zumuntar bayan da ta yi bikin shagalin murnar mutuwar aurenta. Ta wallafa hotuna tare da katon kek na bikin murnar.
Hotunan dalibin aji na karshe a sakandare a jihar Gombe mai dauke da kwayar cutar korona yana rubuta jarabawa daga cibiyar killace masu korona tare da mai kula
Adamu Usman, kwamishinan yan sandan jihar ne ya tabbatar da afkuwar lamarin yayin hirar da kamfanin dillancin labarai ta Najeriya, NAN, tayi da shi ranar Talata
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Ahmad El-Rufai tana kokarin sanya kamarar CCTV da jirage mara matuka domin shawo kan matsalar tsaro a jihar.
Hukumar yan sanda na jihar Imo sun damke mutane gomasha biyar da ake zargin sun kaiwa gwamnan jihar, Hope Uzodinma, hari ranar Litnin, 18 ga watan Agusta, 2020.
Labarai
Samu kari