Da duminsa: Sabbin mutane 410 sun kamu da cutar Korona a Najeriya

Da duminsa: Sabbin mutane 410 sun kamu da cutar Korona a Najeriya

Hukumar takaita yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 410 a fadin Najeriya yau.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:20 na daren ranar Talata 18 ga Agusta, 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta a shafinta na Twitter, ta bayyana yadda wadanda suka kamu a jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-210

FCT-45

Ondo-30

Plateau-21

Edo-19

Ogun-16

Oyo-13

Nasarawa-12

Bauchi-11

Enugu-10

Kwara-7

Kaduna-6

Anambra-4

Ebonyi-3

Abia-2

Rivers-1

49,895 suka kamu

37,051 aka sallama

981 sun mutu

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel