Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Wata kotun Majistare da ke zama a Ikeja a ranar Laraba ta bada umarnin tsare wani saurayi mai shekaru 37 a gidan gyaran hali da ke Kirikiri a jihar ta Legas.
Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewar dakarunta sun yi kasa-kasa da mambobi da shugabannin kungiyar ISWAP a yankin Bukar Meram da Dole da ke jihar Borno.
Wata babbar kotu dake zamanta a Kasuwan Nama a Jos ranar Talata ta yankewa Malamin makaranta, Thomas Joshua, hukuncin watanni 28 a gidan yari kan laifin sata.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ta ce tana bincikar zargin da ake wa Godswill Akpabio, ministan Neja Delta.
Wannan na zuwa ne bayan mambobin APC fiye da 5,000 sun fice daga jam'iyyar sun koma PDP. Sun kuma jaddada goyon bayansu ga tazarcen Gwamnan Edo Godwin Obaseki.
A zamanin nan, ma'aurata kan haifa yara daya ko biyu, amma wannan matar 'yar asalin kasar Uganda ta kasance matar da ta fi kowa albarkar haihuwa a duniyan nan.
Gwamnatin tarayya ta kashe kashi 97.5 daga cikin kudin shiga na watan Janairu zuwa Mayun 2020 wurin biyan bashi, kamar yadda jaridar The Cable ta wallafar yau.
Wasu da ake zargin 'yan kungiyar ta'addanci ta Islamic State of West Africa Province (ISWAP) ne sun sace daruruwan mutane sunyi garkuwa da su a jihar Borno
Kotu ta yanke wa wani barawon doya hukuncin kisa ta hanyar rataya a jihar Ekiti bayan ya kashe mai gonar doyan da ya je sata a ciki sakamakon kama shi da yayi.
Labarai
Samu kari