Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Hukumar Takaita Yaduwar Cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 593 a fadin Najeriya a yau ranar Laraba.
Dakarun rundunar sojojin hadin gwuiwa (MNJTF) da ke N'Djamena, babban birnin kasar Chadi, sun karbi fararen hula 106 da suka samu kubuta daga hannun mayakan kun
Olumide, wanda ya kasance Injiniya, ya kasance shugaban cibiyar ilimin tsare tsare na kasa da ke Jos. Ya rike mukamai da yawa a rundunar sojin ruwa kafin lokaci
Hukumar Yaki da Safarar Miyagun Kwayoyi ta NDLEA ta gano wani kwantena mai tsawon sahu arba'in shake da kwayar Tramadol da wasu haramtattun magunguna a Legas.
Chief Olusegun Obasanjo ya ce da Allah zai karbi addu'arsa, to da zaiso ya rayu sama da shekaru 100 a duniya. Obasanjo, wanda yake da shekaru 83 a wannan sheka
Daya daga cikin jagoran adawa a kasar Mali kuma Malamin addini, Imam Mahmoud Dicko, ya bayyana cewa zai koma aikinsa na limanci tun da burinsu na tunbuke Keita
An fita da dan'uwan shugaba Muhammadu Buhari kuma amininsa, Alhajji Mamman Daura, kasar Birtaniya don ganin Likita bisa rashin lafiyan da yake fama da shi.
Kwamishinan ilimin jihar Gombe, Dakta Habu Dahiru, a ranar Laraba, ya ce karin dalibai mata 7 na makarantar sakandaren GGSS Doma, sun kamu da cutar Korona.
Wani dan kasuwa, Donald Wokoma ya gabatar da bidiyo da ke nuna jami'an hukumar yaki da rashawa ta EFCC suna neman ya biya su kudin toshiyar baki miliyoyin naira
Labarai
Samu kari