Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Taron NBA, wanda za a yi daga ranar 24 ga Agusta zuwa ranar 26 ga watan Agusta, zai samu halartar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da ministan
Bayan kusan watanni kimanin hudu, Mai dakin Mubarak Bala ba ta san inda Mijinta ya shige ba. Har Lauyansa yanzu wata da watanni kenan bai san inda ya ke ba.
Za ku ji yadda ‘Yan gaban goshin Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari su ke ta mutuwa. A 2020 Buhari ya rasa Abba Kyari, da Maida a cikin watanni hudu.
Muna sanar da masu sha'awar shiga aikin soji a matakin SSC47/2021 da DSSC26/2021, da su sani mun bude shafin cike gurbin aiki, za a fara nan take, a cewar rund
Gwamnatin jahar Kano ta gayyaci shugaban wata makarantar Islamiyya mai suna ‘Salman Faris islamiyya‘ da ke unguwar rijiyar zaki sakamakon bude makarantar da yay
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da sabunta naɗin Mista Joseph Chiedu Ugbo a matsayin shugaban hukumar samar da lantarki na yankin Niger Delta (NDPHC).
Wata mata da aka tabbatar da cewa mahaukaciya ce ta shafe sama da mako daya tana yawo da gawar wani jariri a bayanta, mutane sun gano hakan ne bayan warin...
Sadiya Idris yarinya ce mai shekaru 19 a halin yanzu, wacce ta bace a 2013 a garin Kaduna kuma ta dawo gida a shekarar 2020 bayan shekaru bakwai da ta yi a Jos.
An tsare Halima da sabon jaririnta a asibiti tsawon makonni biyu sakamakon gaza biyan kudin aikin tiyatan da akayi mata, N220, 000. Bayan rahoton da Vanguard.
Labarai
Samu kari