Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
An kama Mary tare da wanda ta haɗa baki da shi, Victor Olawuse a Akure Jihar Ondo bayan ƙanwar ta ta samu saƙo cewa an sace yayan kuma a biya kuɗin fansa..
Asirin wata budurwa 'yar aiki ya tonu, bayan an kamata tana shirin kashe uwar gijiyarta, budurwar dai an kamata tana zubawa uwar dakin nata guba a cikin ruwan..
Shugabannin kasashe da gwamnatocin kungiyar hadin kan tattalin arzikin kasashen Afrika ta kudu (ECOWAS) za su shiga ganawa ta musamman a kan siyasar kasar Mali.
Hukumar Sojin Najeriya ta bayyana cewa jami'anta sun kawar da harin yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka kai cikin garin Kukawa, a jihar Borno ranar Talata.
Tsohon ministan harkokin noma, Abdu Ogbeh ya roki gwamnatin tarayya da ta kawo agaji ta hanyar dakatar da kashe kashe a kasar domin cewa rayuwa ta yi wahala.
Rahoto da muke samu ya nuna cewa kwamitin duban wata ta kasa karkashin majalisar koli ta harkokin Musulunci, ya ce Juma'a ce 1 ga sabuwar shekarar Musulunci.
Fadar shugaban kasa a jiya Laraba ta yi watsi da rahotannin da ke cewa ɗan uwan Shugaba Buhari, Malam Mamman Daura ya fita kasar waje neman lafiya, ta ce lafiya
A jiya Laraba ne 19 ga watan Agusta daliban jami'a a jihar Kwara suka fara gabatar da zanga-zanga, inda suka bukaci gwamnati ta bude makarantu jami'a a jihar...
Shugaban kasa Buhari ya yi magana game da hambarar da Gwamnatin kasar Mali. Haka kungiyar ECOWAS a na ta bangaren ta ce ba za ta amince da juyin mulkin ba.
Labarai
Samu kari