Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Abokan hamayya a kudancin Kaduna sun yanke shawaran kawo karshen rikicin da ke tsakaninsu bayan zaman sulhun kabilar Atyap, Fulani da Hausa a ranar Asabar.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aissha Buhari, ta yi maganarta na farko bayan dawowa daga Dubai, hadaddiyar masarautar Larabawa UAE jinya.
Kungiyar Lauyoyi Musulamai a jihar Kaduna MULAN, ta sanar da janyewa daga taron gangamin Lauyoyin Najeriya da kungiyar lauyoyia NBA ta shirya sakamakon janye.
An kama wata mata mai shekaru 30, Franca Udokwu saboda ta jefa jinjirin da ta haifa a cikin masai a garin Obuba Obofia Nkpor da ke karamar hukumar Idemili.
Uwargidar shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari, ta dawo gida daga Dubai, hadaddiyar masarautar Larabawa UAE, Daily Trust ta ruwaito majiya nai karfi a fadar Villa
Yan sanda a jihar Borno sun ceto wani yaro mai shekaru 13 da mahaifinsa da matansa biyu suka rika cin zarafinsa na tsawon lokaci bayan an saki mahaifiyarsa.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya koka a kan cewa rashin samun abunda suke bukata na iya tursasa 'yan gudun hijira shiga kungiyar 'yan Boko Haram.
Sa'idu Yusuf da Sa'adu Yusuf yan biyu ne kuma yan asalin jihar Jigawa masu labari mai ban mamaki. Sun auri mata yan biyu, Hassana Iliyasu da Hussaina Ilyasu.
Wani faifan bidiyon aminin shugaba Muhammadu Buhari kuma dan'uwansa, Mamman Daura, mai nuna yana cikin koshin lafiya a kasar Birtaniya ya bayyana a kafafen sada
Labarai
Samu kari