Kotun Kolin Najeriya ta shirya yanke hukunci kan takaddamar rikicin shugabancin jam'iyyar ADC. Kotun Kolin za ta yanke hukuncinta a ranar Alhamis.
Kotun Kolin Najeriya ta shirya yanke hukunci kan takaddamar rikicin shugabancin jam'iyyar ADC. Kotun Kolin za ta yanke hukuncinta a ranar Alhamis.
Dubunnan mazauna birnin Cataloniya a kasar Espana suna gudanar da zanga-zanga kan matsalar da dan kwallon kungiyar kwallon Barcelona, Lionel Messi, ya samu.
Farashin Data na da matukar tsada a Najeriya da kasar ce ta gaba cikin binciken da aka gudanar kan kasashe 85 a fadin duniya, Premium Times ta gani a wani binci
An samu rahoton asarar akalla dala biliyan 12 a Nigeria, sakamakon rikicin manoma da makiyaya da ya mamaye sassa daban daban na kasar. Daraktan kungiyar sa kai
Mailafia ya ce ya jiye aikin ne a kashin kansa, da kuma nuna fushinsa kan kashe kashen Kudancin Kaduna. Idan za a iya tunawa, hukumar tsaro ta SSS, ta tuhumi M
Dakarun Sojin Najeriya karkashin atisayen Operation Sahel Sanity, sun damke yan bindiga akalla 150 kuma sun hallaka daya a jihar Zamfara, hukumar ta bayyana.
Babban makashin wanda aka fi saninsa da 'Spartan', an gano mabuyarsa ne a wani yanki na Iperu a jihar, inda kuma 'yan sanda suka samu nasarar kashe shi. Gwamnan
Mutumin mai suna Taoreed Alao, ya gamu da ajalinsa ne a kan titin sakatariya da ke Agodi, Ibadan, babban birnin jihar Oyo.Jami'in hulda da rundunar 'yan sanda n
Bayan kimanin shekaru 20, Lionel Messi ya shaida wa ƙungiyar Barcelona cewa yana son barin kungiyar. Kungiyar ta tabbatar a ranar Talata cewa ɗan wasan ɗan asal
Wani Fasto Adebayo Bamidele, ya roki kotun gargajiya da ke zama a Mapo, da ta raba aurensa na shekaru 17 da matarsa Felicia, saboda tana lalata masa harkoki.
Labarai
Samu kari