Da duminsa: Sabbin mutane 252 sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya

Da duminsa: Sabbin mutane 252 sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya

Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 252 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:30 na daren ranar Talata 24 ga Agustan shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 252 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Plateau-50

Enugu-35

Rivers-27

Lagos-26

FCT-18

Kaduna-18

Ekiti-10

Kano-10

Taraba-9

Anambra-8

Edo-8

Oyo-8

Delta-7

Ogun-6

Abia-5

Bayelsa-5

Ebonyi-1

Osun-1

Gaba daya:

52,800 jimilan wadanda suka kamu

39,964 aka sallama

1,007 sun mutu

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel