Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Sojin kasar Mali da suka hambarar da mulkin shugaban kasa Boubacar Keita, sun sanar da sakinsa a yau Alhamis. Shugabannin mulkin sojin sun damke shugaban kasan.
A cewar ma'aikatar zirga zirga ta kasa, bayar da tallafin zai taimaka wajen rage wahalhalun da direbobin ke fuskanta a dalilin annobar COVID-19. Ministar tana
Allah ya yi wa Attah na Igala kuma shugaban kungiyar sarakunan gargajiya na jihar Kogi, Dr Micheal Ameh Oboni rasuwa a ranar Laraba, 26 ga watan Agusta a Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari na jagorantar zaman dukkan masu ruwa da tsaki a harkar Najeriya na yau da jiya a fadar shugaban kasa dake AsoVilla, Abuja yau Alhamis.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Whirl Stroke a karamar hukumar Toto na jihar Nasarawa sunyi nasarar kai hari wani kamfanin kera bama bamai na Darul Salam.
Hukumar Sojin Najeriya a ranar Laraba ta ce daruruwan mambobin sabuwar kungiyar yan ta'adda, Darul Salam da ta fara tsirowa a jihar Nasarawa sun mika wuya.
Mun kawo maku abubuwan da ya kamata ka sani game da Jeff Bezos, An kiyasta kudin Mista Bezos ya kai fam $200bn, bayan da ya karu cikin watannin farko na bana.
Duk masu kallon wannan shirin na BBNaija sun kauracewa hakan kuma su roki Allah gafara saboda yin hakan ya kaucewa koyarwar ubangiji, kuma yana lalata tarbiya.
Kwamitin gwamnonin bankin ne suka sake zaben Adesina karo na biyu yayin taron da suka gudanar ta hanyar fasahar intanet a ranar Alhamis a Abidjan. Hadimar shuga
Labarai
Samu kari