Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Juma'a, 24 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da tsawa a sassan Najeriya da kuma zafi a yankin Arewa.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya gana da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a fadar Villa kan matsalolin da ya addabi al'umman jihar.
Wani soja mai suna Bukar Mustapha Limanti da ke aiki da Operation Lafiya Dole ya kashe wani yaro mai shekaru 9 a Maiduguri, jihar Borno, the Cable ta ruwaito.
A kokarin ci gaba da tabbatar da zaman lafiya tare da yaki da ta'addanci a kasar nan, zakakuran dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Accord.
MURIC ta ce kiristoci aka cika a jerin wadanda aka ba tallafin karatu na BEA. Amma gwamnati ta ce jerin wadanda aka gani cea an ba tallafin karatun na bogi ne.
Hukumar Hisbah ta jihar SOkoto ta cafke wani mutum mai shekaru 33 uku a karamar hukumar Wamakko a kan zarginsa da take da damfarar dan sanda da wasu mutum 14.
Karin farashin wuta da fetur zuwa kusan 1600 da wutar lantarki ya jawo al’umma su na kuka bayan an wayi gari da karin farashi game da mugun tsadar kayan abinci.
‘Yan arewacin Najeriya sun harzuƙa a shafukan sada zumunta musamman Tuwita inda suke ta tambayoyi da amayar da abin da ke cikinsu kan gwamnatin Shugaba Buhari.
Ɗan sa Ibrahim Musa ya tabbatar wa majiyar Legit.ng Hausa rasuwarsa inda ya ce mahaifinsa ya rasu misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Alhamis a Asibitin Kano.
A kalla mutum hudu cikin 'yan gudun hijira mayakan Boko haram suka yi awon gaba da su a yayin da suke gonakinsu a kusa da Maiduguri a ranar Talata da karfe 4:30
Labarai
Samu kari