An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo zai tafi wurin babban taron Jam’iyyar APC an jima. Hakan ya sa ya fasa zama da Gwamnoni sai zuwa nan gaba kuma.
Duk da irin yadda ake fama da hare-haren kungiyar masu tayar da kayar baya a jihar Borno, jami'ar UNIMAID, a bara ta zamo zakaran gwajin dafi a cikin jami'o'in.
Jam'iyyar All Progressives Congress za ta gudanar da babban taronta na kasa a yau Alhamis, 25 ga watan Yuni, daga cikin wadanda za su hallara harda Buhari.
A sanarwar da kakakin rundunar, DSP Anjuguri Manzah ya fitar, yace an kama wanda ake zargin ne a mabuyarsa da ke kauyen Paiko Kore na karamar hukumar Gwagwalada
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 29 ga watan Yuni domin zartar da hukunci a kan kisan wasu 'yan shi'a uku da ake zargin jami'an 'yan sanda.
Cikin wadanda suka isa jihar ta Edo har da Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed wanda ya isa jihar a daren jiya Laraba 24 ga watan Yunin 2020 kamar yadda The Pun
Itse Sagay ya ba Buhari shawara ya kauracewa zaman yau na APC amma Gwamnoni su na goyon bayan taron NEC. Mai ba Shugaba kasa shawara ya kawo sabuwar magana.
Har a yau, Ahmed Musa na daya daga cikin 'yan kwallon kafa masu tarin nasara a Najeriya. Ba a Najeriya kadai ba, za mu iya cewa a duniya saboda irin bajintarsa.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu, ya bayyana cewa yana da babbar matsala sa tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomhole, bayan rikicinsu.
Labarai
Samu kari