Alhaji Aliko Dangote ya fara maganar kafa sabuwar matatar man fetur a Tanzania, inda kasashen Kenya da Uganda da sauransu za su yi hadaka da shi.
Alhaji Aliko Dangote ya fara maganar kafa sabuwar matatar man fetur a Tanzania, inda kasashen Kenya da Uganda da sauransu za su yi hadaka da shi.
NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Juma'a, 24 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da tsawa a sassan Najeriya da kuma zafi a yankin Arewa.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama wani mai suna Felix Ezike, mai shekaru 27, da laifin cakawa wani matashi dan shekara 19 mai suna Deji Animashaun wuka..
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya nuna damuwarsa a kan yadda farshin kayan abinci ya ke hauhawa a kasar annan sanna jama'a na kuka da gwamnatinsa.
Rahoto da muke samu ya nuna cewa yan bindiga sun kai mamaya wani gari da ke karamar hukumar Shiroro na jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane har ashirin.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, ya nuna ƙin amincewarsa game da ƙarin kuɗin wutan lantarki a ƙasar.Shugaba Muhammadu Buhari ya amince
Dr. Clement Bakam, wani babban likita a jihar Kaduna, ya mutu sakamakon kamuwa da annobar mashako, wato Covid-19. A cikin wata sanarwa a ranar Laraba daga Abdul
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta kama wata budurwa mai shekaru 25, mai suna Oyinye Chime, wacce ke dauke da ciki, da laifin cakawa saurayinta mai suna...
Kamfanin Nord Tank ta yi nasarar kera wata kasaitacciyar mota a Najeriya, wannan lamari ya yi wa yan kasar da dama dadi inda suka bayyana jin dadinsu kan haka.
Rundunar sojin Najeriya ta halaka wasu ‘yan bindiga hudu a yankin Jeka Da Rabi da ke hanyar babbar titin Kaduna-Abuja a jihar Kaduna sannan ta samo makamai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyyar sa bisa rasuwar shugaban farko na jami'ar National Open University Noun, NOUN, Farfesa Gabriel Ojo.
Labarai
Samu kari