Hotunan katafaren gidan jarumin fim da ke da filin saukar jiragen sama

Bayan kwanaki kalilan da mujallar Forbes ta bayyana Tyler Perry a matsayin biloniya, ya fara ginin wani katafaren gida wanda ba a taba irinsa ba.

Ya fara gin gidan mai dauke da filin sauka da tashin jiragen sama, shafin Linda Ikeji ya wallafa.

Kamar yadda TMZ ta bayyana, Tyler na ginin a kan wani katafaren fili mai girman sahu 35,000 kusa da Atlanta.

Katafaren gidan yana da katuwar hanyar shiga, akwai wurin shakatawa da kuma wani wuri da aka yi shi domin sauka da tashin jiragen sama.

A watan Oktoban 2019, jarumin fina-finan ya bayyana katafaren wurin daukar hoto da nadar sautin mai darajar dala miliyan 250.

Na farko da wani mahaluki bakar fata ya taba mallaka a Altanta da ke Georgia.

Ga hotunan katafaren gidan:

Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama
Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama. Hoto daga LIB
Source: Twitter

KU KARANTA: Hotuna da bidiyon ranar daurin auren Hanan Buhari da Turad Sha'aban

Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama
Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama. Hoto daga LIB
Source: Twitter

Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama
Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama. Hoto daga LIB
Source: Twitter

Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama
Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama. Hoto daga LIB
Source: Twitter

Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama
Hotunan katafaren gidan wani hamshakin mai kudi da ke da filin saukar jirgin sama. Hoto daga LIB
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel