Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Kungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo reshen matasa ta gargadi jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kada ta sake ta tsayar da ɗan arewa takarar shugaban
Shugaba Muhammadu Buhari na jimami sakamakon rasuwar Likitar Iyalinsa, Dr Marliyya Zayyana. Ta kasance tsohuwar shugaban kwamitin dattawan jami'ar FUDMA Kastina
Hukumar yan sanda a jihar Anambara ta ce an kaddamar da bincike domin gano gaskiyar lamari gaba da kisan Bokan da ake zargi wani Fasto da shi, Rahoton The Cable
‘Yan Kwankwasiyya sun maidawa Gwamnatin El-Rufai martani kan bacewar Dadiyata tun bara. Dazu kun ji ana tuhumar ‘Dan shekara 29 da ya yi wa ‘Yarsa fyade a Legas
Malam Muhammadu Sanusi II ya na tare da Gwamnati kan cire tallafin. Tsohon Sarkin Kano ya ce Buhari ya yi daidai da ya cire tallafi, inda ya mai ya dawo N160.`
A ranar Juma'a, 4 ga watan Satumban 2020 aka daura auren Aisha Hanan Buhari, autar shugaban Najeriya, da Muhammad Turad Sha'aban, mai bai wa Fashola shawara.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 156 a fadin Najeriya yau Juma’a.
Lionel Messi wanda ya yanke shawarar cigaba da zama a kungiyar kwallon Barcelona ya bayyana dalilan da yasa ya hakura kawai zai cigaba da taka leda a Cataloniya
Wani matashi dan jamia Abba Ahmad ya haƙura da shirin da ya yi na kashe kansa sakamakon rashin samun damar auren ɗiyar Shugaba Muhammadu Buhari, Hanan Buhari.
Labarai
Samu kari