Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Babban bankin Najeriya ya sanar da cewa daga 1 ga Mayun 2026 sababbin dokokin da suka shafi amfani da BVN a su fara aiki. Dokokin BVN 10 za su fara aiki a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Abubakar Yai, ya bayyana cewa mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar sun shirya yin sulhun gaske.
Kungiyar Kiristoci ta kasa reshen jihar Kaduna (CAN) tare da shugabannin kungiyoyin Kiristoci na kudancin Kaduna, a ranar Talata sun ki halartar taron sasanci.
Shahrarren dan bindigan da aka dade ana nema ruwa a jallo, Terwase Agwaza Gana, ya mika wuya a jihar Benue. Ya mika kansa ga kwamitin shirin afuwa a Katsina Ala
Wani yaro mai shekaru 11 kacal a duniya a yankin Indianapolis da ke AMurka ya bayyana bajintarsa bayan da ya cec rayuwar kakarsa inda ya tuka ta zuwa asibiti.
Kwamishinan yan sandan Borno, Mohammed Ndatsu Aliyu ya yi umurnin hana al'umma gudanar da zanga-zanga a jihar da sunan gangami a kan karin farashin man fetur.
A yayin kutsen, sun yi awon gaba da akalla P100m (N7,900,700.00), inda suka tura kudaden a wani asusun banki daban. Sai dai, gaba daya 'yan Nigerian hudu, sun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, ya ce yakamata masu kudin Najeriya su yi wa mulkinsa adalci, saboda ya yi iyakar bakin kokarinsa wurin mulkarsu.
Kwamishinan ƴan sanda na jihar Gombe, Shehu Maikudi a ranar Litinin ya gabatar wa manema labarai wasu masu safarar mutane huɗu da ƙananan yara 12. Maikudi ya ce
Gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta sanar da shirinta na mayar da hukumar bayar da shaidar katin dan kasa (NIMC) karka
Labarai
Samu kari