Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
NiMet ta fitar da hasashen yanayi na ranar Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da iska mai ƙarfi a wasu jihohin Najeriya.
Ayo Fayose zai ja daga da Gwamna Makinde kan rikicin PDP inda ake rigima tsakanin tsohon Gwamnan da Gwamnan Oyo mai-ci a yau watau Injiniya Oluseyi Makinde.
Gwamnatin tarayya da shugabannin kungiyar likitoci masu neman kwarewa, a daren jiya sun saka hannu a kan sabuwar yarjejeniyar fahimita domin janye yajin aiki.
Daga 2015 zuwa 2020, bashin da Gwamnatin Najeriya ta ci ya karu da 150% a mulkin Buhari. Mun kuma ji cewa Najeriya ta na shirin karbo cin sabon bashi daga waje.
Wani yaro karami ya koyi darasi dake nuni da cewa soyayya tana iya cutar da yara kanana. Ba a kowanne lokaci bane muke dacewa da mutanen da muke so ba. Wani...
An samu rikici tsakanin gwamnatin jihar Benue da hukumomin sojin Najeriya inda suka yi musayar kalamai a kan kisa shugaban 'yan tawayen da sojin suka kashe.
Wani mai gyaran ruwa a Kazakhstan ya kashe wata kwastomarsa bayan ta nemi ya yi mata rangwamen kuɗin aiki.Ya kuma yi wa mahaifiyarta da makwabciyarta rauni dag
'Yan sandan jihar Rivers sun bayyana cewa sun samu nasarar kama mutane biyu da ake zargin suna da hannu a harin da aka kai unguwar Hausawa a ranar Lahadi a...
A jiya Laraba ne, 9 ga watan Satumba, 2020, wata kotun majistire dake Wuse Zone Six, babban birnin tarayya Abuja, ta umarci wani direba mai suna Ahmed Danladi..
Matashi mai shekaru 29 ya kashe mahaifiyarsa har lahira sakamakon rikicin da suka yi a kan ruwan lemo da amfani da motarta wurin neman aiki, 'yan sanda suka ce.
Labarai
Samu kari