Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Adadin kudin ya shafi bashin da ake bin gwamnatin tarayya, gwamnatin jihohi 36 da kuma babban birnin tarayya Abuja. Ana sa ran Nigeria za ta ciwo wasu basussuk
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damke mabarata 68 a birnin Kano sakamakon zarginsu da take da karya dokokin haramta bara a titunan jihar tun daga wata Fabrairu.
Yawancin lokuta a waje nake sayen abinci saboda ba ta son yi mana girki kuma da mun samu sabani sai ta hada kayanta ba bar gida, ba zan kara ganinta ba sai baya
Wani lauya mai kare wasu samari uku da ake zargi da shan wiwi, Tunbosun Oladipupo, a ranar Laraba ya sanar da alkali J. Omisade na wata kotun majistare a Osun.
Mai zanen barkwancin ya wallafa zanen da ya yi da ke nuna A'isha Buhari tana nuna wa ƴan Najeriya hotunan ɗaurin auren Hanan yayinda suke ƙoƙarin daf da nutsewa
Najeriya ta sha gaban kasar India a matsayin babbar cibiyar mutuwar kananan yara masu kasa da ashekaru biyar, kamar yadda majalisar kula da kananan yara a 2020.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta siffanta sukan da jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) da dan takarar shugaban kasarta a zaben 2019, Atiku.
Masu kaiwa da kawowa a motocin haya a birnin Kaduna sun koka da yadda masu motocin haya suka ninka kudin mota sakamakon karin farashin duk litar man fetur.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya nemi yafiyar al’umman jihar bisa ga afuwa da ya yi wa wani bursuna mai lalata bisa rashin sani lokacin korona.
Labarai
Samu kari