Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Shugaban ma'aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi tsokaci kan tashin farashin kayan masarufi, ya ce a kara hakuri domin hakan na dan lokaci kadan ne.
Ofishin hukumar gudanar da zaben kasa mai zaman kanta INEC dake Akure, birnin jihar Ondo na ci bal-bal yanzu haka, majiya mai karfi ta bayyanawa The Cable.
Jami'an hukumar Kwastam ne suka mika wanda ake zargin, Ishaq Abubakar ga hukumar EFCC a ranar Alhamis 10 ga watan Satumban shekarar 2020 domin a bincike shi.
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya NARD ta dakatad da yajin aikin da ta tafi sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnatin tarayya da kudaden alawus.
Wasu 'yan bindiga wadanda ba a san ko su waye ba, sun halaka manoma biyu a jihar Nasarawa. Ana zargin makiyaya ne suka shiga kauyen Icenyam a yankin Kadarko.
Wasu magoya bayan jam'iyyar APC tare da hadin guiwar jami'an hukumar Hisbah ta jihar Yobe, sun ragargaza shagunan wasu 'yan kasuwa, wadanda suka sauya sheka.
Kafin a kashe shi ranar Talata, an taba saka ladan miliyan N10 a kan duk wanda zai bayar da wata gudunmawa da zata kai ga kama Gana, wanda ya addabi jihohin Ben
Likitocin dabbobi sun yi nasarar ceto rayuwar wani kunkuru da ya kai kusan shekaru 80 a duniya bayan wata mota ta taka shi a yankin Argungu da ke jihar Kebbi.
Kungiyar masu gidajen burodi sun koka kan yadda farashin kayan da suke sarrafa burodin ya tashi a kasuwa. Mambobin kungiyar sun ce ba za su iya jure wannan kar
Labarai
Samu kari